A cewar rahoton Kamfanin Dillancin Labaran Hauza, yayin wannan gangami, masu zanga-zangar sun nuna rashin amincewarsu da manufofi da matakan Amurka da Isra’ila, inda suka tattaka tare da ƙona tutocin ƙasashen biyu.
Hauza/ A ci gaba da zanga-zangar adawa da manufofi da ayyukan Amurka da haramtacciyar gwamnatin Isra’ila a sassa daban-daban na duniya, birnin Lyon na ƙasar Faransa ya kasance cikin wuraren da aka gudanar da irin wannan zanga-zanga.
Ra'ayinka